Tambaya Da Amsa
Bayani a kan ramin mafi tsawo a duniya, wadda ke gabashin nahiyar Afrika
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:20:00
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
‘Tambaya Da Amsa’, daga sashen Hausa na Radio France Internationale, RFI, tare da abokin nan naku, Michael Kuduson.Shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, duk mako yake zuwa daga wannan tasha, kuma a lokaci irin wannan. Daga cikin tambayoyn da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan ramin nan mafi tsawo a duniya, wadda ke gabashin nahiyar Afrika, wato East African Rift.