Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan fargabar fuskantar ƙarancin abinci saboda gobarar Singa

Informações:

Sinopsis

Dai dai lokacin da al’ummar musulmi suka faro azumin watan ramadana, can a jihar kano ta arewacin Najeriya da sauran jihohi maƙwabtanta, jama’a ne suka shiga cikin fargabar yiwuwar fuskantar hauhawar farashin kayakin masarufi sakamakon mummunar ɓarnar da gobara ta yi a kasuwar singa da ya haddasa ƙarancin kayakin na masarufi a kasuwannin jihar, kasancewar kasuwar ta singa babbar kasuwar da ke samar da kayakin Masarufi a kusan dukkanin arewacin Najeriyar dama wasu ƙasashen maƙwabta. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Kabiru Muhammad Ɗan Bauchi.