Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Yadda farashin makamashi ya yi tashin gwauro zabi a duniya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:41
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Yanzu haka farashin ɗanyen man fetur na ci gaba da hauhawa sakamakon yaƙin da Amurka da Isra’il suka ƙaddamar kan Iran, inda yanzu haka ake sayar da gangar mai fiye da dala 92 a kasuwar duniya. A wannan yanayi dai ko shakka babu, ƙasashe masu arzikin mai ne irinsu na Najeriya za su ci moriyar wannan rikici. Shiga alamar sauti, domin suararon cikakken shirin.