Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan biyan bashin Triliyan 3 da Najeriya ta yiwa fannin lantarki
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:21
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ware sama da Naira tiriliyan uku domin biyan bashin da ke wuyan ƙasar a ɓangaren wutar lantarki. Sanarwa daga fadar shugaba Bola Tinubu ta ce an ɗauki matakin ne bayan an yi bitar illahirin bashin da ke wuyan gwamnati tsakanin 2015-2025 wannan bashi biyan wannan bashi zai bayar da damar shawo kan mafi yawan matsalolin da ke haifar da ƙarancin wutar lantarki a Najeriya. Shin ko meye ra’ayoyinku a game da wannan mataki? Ko wataƙila hakan zai kai ga ƙara ingantar samar da wutar lantarki a Najeriya? Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare na Nasiru Sani