Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabambanta
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:11
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Yau juma'a, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙin, siyasa, zamantakewa da dai sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren ra'ayoyi mabambanta...