Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga mata , wan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine...
1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma...
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma...
Ya bayyana hukuncin saayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
malan yayi bayani aqidan muhammed bin abdul wahhab shine aqidan ahlussunnah wal jama a da sahabban manzon allah da magabata musulmai na gari nayin i mani da allah da mala iku da...
dadaraja ta sahabainaannabisannanwayesahabisahabi shine wandayayiabukata da annabiyayiimanidashiharmutuwakumawajibinemusulmiyasandarajasuyagirmamasudayimusuadu a...
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da...